ha_tn/3jn/01/09.md

681 B

taro

Wannan ya na nufin Gayus da kungiyar masubi waɗanda sukan haɗu domin su bauta wa Allah.

Diyotarifis

Shi ɗan taron ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

wanda ya fi kowa son girma a cikinsu

"wanda ya fi son kasancewa da muhimminci a tsakaninsu" ko kuma "wanda ya na son yi kamar shi ne shugabansu"

yadda yake ɓaɓɓata sunayen mu a wurin jama'a da miyagun kalmomi

"da kuma yadda ya ke faɗin mugayen abubuwa game da mu da ba gaskiya ba"

yana kin karbar 'yan'uwa

"bai karɓi 'yan'uwa masubi ba"

hana waɗanda suke so su karɓe su

"hana waɗanda suke so su karɓi masubi"

ya ƙore su daga ikilisiya

"ya tilasa masu su bar taron"