1.3 KiB
gidan Onisifurus
A nan "gida" na nufin mutanen da suke wurin. AT: "Iyalin Onisifurus" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Onisifurus
Wannan sunan namiji ne. dubi yadda aka fasara wannan cikin 2 Timoti 1:16.
Erastus ... Trophimus ... Eubulus ... Pudens, Linus
Wannan sunayen maza ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Militus
Wannan sunan wani gari ne kudu daga Afisa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Ka yi iyakar koƙarinka ka zo
"ka nemi hanyar zuwa"
kafin hunturu
"kafin lokacin sanyi"
gai da kai, haka ma Budis da Linus da Kalafidiya da dukan 'yan'uwa
Ana iya fasara wannan a wani sabuwar jumla. AT: "gai da kai. Budis, Linus, Kalafidiya da dukan 'yan'uwan suma suna gaishe ka"
Kalafidiya
Wannan sunan mace ce. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
duka 'yan'uwan
A nan " 'yan'uwa" na nufin duk masubi maza da mata. AT: "dukan masubi a nan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-gendernotations)
Bari Ubangiji ya kasance tare da ruhunka
"Ina addu'a cewa Ubangiji ya karfafa ruhunka." A nan "ka" na nufin Timoti ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
Bari Alheri ya kasance da kai
"Ina addu'a Ubangiji ya nuna alherinsa a gareku duka." A nan "ku" na nufin dukan masubi da suke tare da Timoti. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)