ha_tn/2ti/04/17.md

575 B

Ubangiji ya kasance tare da ni

Bulus na magana kamar Ubangiji na tare da shi fuska da fuska. AT: "Ubangiji ya taimake ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

yadda ta wurina, shelar saƙon ta cika

AT: "Domin in iya faɗin dukan saƙon Ubangiji" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

An kuɓutar da ni daga bakin zaki

Bulus na maganar abu mai hatsari kamar yana hatsarin zaki. Wannan hatsarin na iya zama ta ruhaniya, ko ta jik, ko duka. AT: "An kuɓutar da ni daga baban hatsari" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)