1.1 KiB
Iskandari makerin dalma ya ulla
"Iskandari, wanda yake aiki da dalma, ya nuna"
Iskandari
Wannan sunan na miji ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
ya ƙulla mani makirci ba kadan ba
Bulus na maganar aikata mugunta kamar sau abubuwa ne da ake nunawa. AT: "ya yi mani mugunta sosai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Ubangiji zai biya shi gwargwadon ayyukansa
Bulus na maganar hukunci kamar biyan kuɗi ne. AT: "Ubangiji zai hukunta shi domin abun da ya aikata mani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
shi ... nashi ... shi ... nashi
wanɗanan na nufin Iskandari.
tsayyaya da maganganunmu
A nan "maganganu" na nufin saƙo ko koyarwa. AT: "tsayyaya da saƙon da muke koyarwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Da farkon kariya ta
"A farkon kasancewa na a kotu na bayyana ayyukana"
ba wanda ya goyi bayana
"babu kowa da ya tsaya da ni ya taimake ni"
Bana so dai a lissafta wannan a kansu.
AT: "Bana so Allah ya lissafta a kansu" ko "Ina addu'a kada Allah ya hukunta waɗanan masubi domin sun rabu da ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)