ha_tn/2ti/04/01.md

1.2 KiB

Mahaɗin Zance:

Bulus ya cigaba da tunashe da Timoti ya kasance amintacce, da kuma cewa shi Bulus na shirye ya mutu.

wannan muhimmin umurnin a gaban Allah da Almasihu Yesu

ya yiwu cewa Allah da Almasihu Yesu ne shaidun Bulus. AT: "wannan muhimmin Umurni ne da ke a matsayin shaidu na ga Allah da Almasihu Yesu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

muhimmin umurni

"umurni mai muhimmanci"

rayayyu da mattatu

A nan "rayayyu" da "mattatu" na nufin dukan mutane. AT: "dukan mutane da suka taɓa rayuwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)

matattu, kuma saboda bayyanuwarsa da mulkinsa

A nan "mulki" na a matsayin shugabancin Almasihu Sarki. AT: "matattu, a sa'ad da ya dawo ya yi mulki a matsayin Sarki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

kalman

"Kalma" a nan na nufin "saƙo." AT: "saƙo game da Almasihu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ko babu

an riga an gane kalmar "zarafi" anan. AT: "ko babu zarafi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

Tsauta

faɗa wa mutum cewa ya aikata abun da ba daidai ba

gargadar, da dukan hakuri da koyarwa

"gargadar, koyar da mutanen, da kuma haƙuri da su"