ha_tn/2ti/03/16.md

757 B

Dukan Nassi hurarre ne daga Allah

wasu littattafai sun fasara wannan kamar haka " Dukan Nassi hurarre na Allah ne." Wannan na nufin Allah ne ya sarrafa Nassi ta wurin Ruhunsa ta hayar gaya wa mutane abun da zasu rubuta. AT: "Allah ya yi magana a cikin dukan Nassi ta Ruhunsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

yana da riba

"Yana da amfani" ko "yana da muhimmanci"

domin kawar da shakka

"domin nuna kuskure

domin gyara

"domin magance kuskure"

domin horarwa cikin adalci

"domin horar da mutane su kasance da adalci"

mutumin Allah

wannan na nufin kowane mai bin Allah, na miji ko ta mace. AT: "dukan masubi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-gendernotations)

zama cikakke, shiryayye

"kasance da shiri"