ha_tn/2ti/03/14.md

662 B

ci gaba da abubuwan da ka koya

Bulus na yi wa Timoti magana game da umarnin Littafi Mai Tsarki kamar wani wuri ne da zai zauna a ciki. AT: kar ka manta da abun da ka koya" ko "ci gaba da aikata abun da ka koya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Littattafai Masu Tsarki. Waɗannan suna iya mai da kai mai hikima domin ceto ta wurin bangaskiya a cikin Almasihu Yesu.

Bulus na magana game da Littattafai Masu Tsarki kamar su wani mutum ne wanda zai iya ba wa wani hikima. AT: "Idan ka karanta maganar Allah, za ka iya samun hikima domin cote daga Almasihu Yesu ta wurin bangaskiya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)