ha_tn/2ti/03/10.md

1.3 KiB

ka bi koyarwata

Bulus na magana game da maida hankali da waɗannan abubuwan kamar wani ne da ke bin su sa'ad da suna tafiya. AT: "ka lura da koyarwata" ko "ka ba da hankalinka ga koyarwata" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

koyarwata

"abun da na koyar da kai ka yi"

ɗabi'a

"yadda mutum ke tafiyar da rayuwarsa"

jimriya

yadda mutum na hakuri da waɗansu mutane waɗanda suke yin abubuwa da bai amince ba.

a cikinsu duka, Ubangiji ya cece ni

Bulus na magana game da yadda Allah ya cece shi daga wahala da waɗannan hatsarorin kamar Allah ya ɗauke shi daga wani wurin zama ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

yi rayuwa ta ibada a cikin Almasihu Yesu

"yin rayuwa ta ibada a matsayin mabiyin Almasihu"

sha tsanani

AT: "lailai ne ya jure tsanani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

masu hila

mai hila mutum ne wanda yake so mutane suyi tunanin cewa shi wani muhimmin mutum ne fiye da yanda ya ke.

yi ta ƙara lalacewa

"kasance da ƙarin mugunta"

Za su baɗda wasu, su da kansu ma sun bijire

A nan, baɗda wasu, ƙarin magana ne na rinjayar wani zuwa ga amincewa da abun da ba gaskiya ba. AT: "yaudarar kansu da waɗansu" ko "amincewa da ƙarya da kuma koyar da ƙaryan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)