ha_tn/2ti/03/08.md

871 B

Yannisu da Yambrisu

wannan sunayen maza ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

yi jayayya

Bulus na magana game da masu jayayya da wani kamar suna gãba ne. AT: "hămayyă" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

jayayya da gaskiya

"hămayyă da bisharar Yesu"

Mutane ne lalatattu a tunani

"tunaninsu ya lalace" ko "basu iya tunani mai kyau"

game da bangaskiya kuma su maƙaryatane

Aka gwada bangaskiyarsu ga biyayyya cikin Almasihu, amma sun gază. AT: "ba tare da sahihiyar bangaskiya ba" ko "sun nuna cewa bangaskiyarsu ba ta gaskiya bace"

ba za su yi nisa ba

Bulus na magana game da malaman ƙarya cewa ba za su yi nasara ba acikin masubi. AT: "ba za su yi nasara ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

a bayane

abun da mutane ke iya gani a fili

na waɗancan mutane

"na Yannisu da Yambrisu"