ha_tn/2ti/01/15.md

1.0 KiB

juya mani baya

Wannan na nufin sun daina taimakawa Bulus. Suka ƙyale Bulus domin hukumomin sun jefar da shi cikin kurkuku. AT:"tsayad da taimakamun" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Fijalas da Harmajanas ... Onisifaras

Wannan sunayen mazaje ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

zuwa ga iyali

"ga iyali"

ba ya jin kunyar sarƙata

A nan "sarƙa" kalma ce da ke nufin kasancewa a kurkuku. Shi Onisifaras ba ya kunyar cewa Bulus na ɗaure a kurkuku amma ya kan ziyarce shi akai-akai. AT: "ba ya kunyar cewa ina kurkuku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Bari Ubangiji ya yi masa jinkai daga gare shi

"Bari Onisifaras ya sami jinkai daga Ubangiji" ko "Bari Ubangiji ya nuna masa jinkai"

samun jinkai daga gare shi

Bulus na magana game da jinkai kamar wani abu da ake iya samu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

a waccan rana

Wannan na nufin ranar da Allah zai shar'anta dukan mutane. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)