ha_tn/2ti/01/12.md

1.2 KiB

Saboda haka

"Domin ni manzo ne"

Na kuma sha wahalar wannan abubuwan

Bulus na nufin kasancewa a kurkuku.

Na tabbata

"Na kawar da shakka"

adana abinda na danƙa masa

Bulus na amfani da wannan hoto da ke nuna mutum da aka ba ajiyan wani abu da ya kamata ya kare har lokacin da zai mayar. Ma'anoni masu yiwuwa suna kamar haka 1) Bulus na dogara da Yesu ya taimakeshi ya kasance da aminci, ko 2)Bulus na sa rai cewa Yesu zai tabbatar mutane sun cigaba da shelar sakon bishara . (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

waccan rana

Wannan na nufin ranar da Allah zai hukunta dukan mutane. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

adana misalin amintattun saƙonni da ka ji daga gare ni

"cigaba da koyar da kyawawan koyarwa da na koyar da kai" ko "Yi amfani da yadda na saba koyar da kai domin abun da ya kamata ka koyar"

da bangaskiya da ƙaunar da ke cikin Almasihu Yesu

"kamar yadda ka amince da Yesu Almasihu ka kuma ƙaunaceshi"

kyakkyawan abin

Wannan na nufin aikin shelar bishara yadda ya kamata.

kiyaye shi

yakamata Timoti ya yi takatsantsan domin mutane zasu yi hamayya da aikinsa, da kokarin tsayar da shi, da kuma karkatar da maganar sa.

ta wurin Ruhu Mai Tsarki

"tare da ikon Ruhu Mai Tsarki"