ha_tn/2ti/01/08.md

1.9 KiB

na shaidar

"na shaidawa" ko "na faɗa wa wasu"

ɗaurarrensa

"ɗaurarre saboda shi" ko "ɗaurarre domin ina shaida game da Ubangiji"

sha wahala domin bishara

Bulus na magana game da wahala kamar wani abu ne da ake iya raba wa a tsakanin mutane. AT: "shan wahala tare da ni domin bishara" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

bishara bisa ga ikon Allah

"bishara, yanda Allah ya ba ka ƙarfi"

da kira mai tsarki

"da kira da ya kebe mu mun zama mutanensa" ko "kasance tsarkakan mutanensa"

Yayi haka

"Ya cece mu ya kuma kira mu"

ba domin ayyukanmu ba

"ba domin mun yi wani abu da ya cancance shi ba"

amma sabili da shirinsa ne da kuma alherinsa

"amma domin ya shirya ya nuna mana alherinsa"

cikin Almasihu Yesu

"ta dalilin dangantakarmu da Almasihu Yesu"

kafin farkon zamanai

"kafin farkon duniya" ko "kafin zamanai"

an bayyana ceton Allah ta wurin bayyanuwar mai cetonmu Almasihu Yesu

Bulus na magana game da ceto kamar wani abu ne wanda za a iya nuna wa mutane. AT: " Allah ya nuna yadda zai cecemu ta wurin aiko da mai cetonmu Almasihu Yesu" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

wanda ya kawo ƙarshe ga mutuwa

Bulus na magana game da mutuwa kamar wani abu ne da ke zaman kanta ba mutuwa da mutane kan yi ba. AT: "wanda ya halakar da mutuwa" ko " wanda ya sa mutane ba za su zama mattatu na har abada ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kawo rai marar ƙarshe da ya bayyana ta wurin bishara

Bulus na magana game da rai madawami kamar wani abu ne da a ka kawo daga duhu zuwa haske domin mutane su iya gani. AT: "koyar game da rayuwa mara ƙarewa ta wurin shelar bishara" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

An maishe ni mai bishara

AT: "Allah ya zaɓe ni in zama mai bishara" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)