ha_tn/2ti/01/03.md

1.9 KiB

wanda na ke bautawa tun daga kakannina

"wanda na bautawa kamar yadda kakannina suka yi"

da lamiri mai tsabta

Bulus na magana game da lamirisa kamar wani abu ne da ake iya wanke wa. Wannan na nufin cewa lamirin mutum da ke so ya aikata abun da ke daidai ba zai kasheshi ba. AT: "sannin cewa na yi iyakan ƙoƙarina in yi abin da ke daidai" ̇(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

sa'ad da kullum na ke tuna wa da kai

"duk lokacin da nake tune da kai" ko "yayin da a kowane lokaci ina tune da kai"

dare da rana

A nan an yi amfani da "dare da rana" ana nufin " ko da yaushe." AT: "ko da yaushe" ko "kullum" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)

Ina begen ganin ka

"Ina son ganin ka sosai"

in cika da farin ciki

Bulus na magana game da kanshi kamar shi bokati ne da wani ke iya cika wa. AT: "in cika da murna" ko "in iya samun cikakkiyar farin ciki" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

Na tuna da hawayen ka

A nan "hawaye" na nufin kuka. AT: "Ina tune da yadda ka yi kuka domina" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

An tunashe ni game

AT: "Na tuna da" ko "Na yi tunani game" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

sahihiyar bangaskiyar ka

"bangaskiyar ka na gaske" ko "bangaskiyarka na gari"

bangaskiyarka, wadda ta samo asali daga kakarka Loyis da mahaifiyarka Afiniki. Na kuma tabbata ta na zaune a cikinka.

Bulus na magana game da bangaskiyarsu kamar wani abu ne da ke a raye kuma na zaune cikinsu. Bulus na nufin suna da bangaskiya ɗaya. AT: "bangaskiya. Loyis kakarka da Afiniki mahaifiyar ka suna da sahihiyar bangaskiya tun farko, haka kuma na tabata cewa kaima kana da sahihiyar bangaskiya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Loyis ... Afiniki

Waɗanan sunayen mata ne. (Dubi : rc://*/ta/man/translate/translate-names)