ha_tn/2th/03/13.md

564 B

Amma

Bulus ya yi amfani da wannan kalman don ya bambata masubi wanda suke da ƙiwuya da kuma masubi da ke da kwazon aiki.

ku, 'yan'uwa

Kalman nan "ku" na nufin duk masubi da ke Tasalonika. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

In wani ya ƙi biyayya da kalmomin mu

"In wani bai yi biyayya da umurnan mu ba"

ku lura da shi

Lura ko shi waye ne. AT: "a bayyana wannan mutum a idon jama'a" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

don ya ƙunyata

Bulus ya umurci masubi da su fita daga sha'anin masubi da ke malalata a matsayin horo.