ha_tn/2th/03/10.md

656 B

Duk wanda ba ya son yin aiki, kada yaci abinci

AT: "Idan mutum na son ya ci abinci, to lallai ne ya yi aiki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)

wasun ku suna tafiya aiki

A nan "tafiya" na a madadin hali cikin rayuwa. AT: "wasu suna rayuwan zaman banza" ko "wasu suna da ƙiwuya" (Dub: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

sai dai shiga shirgin wasu

Masu shiga shirgin wasu, mutane ne waɗanda ke shigan al'amuran sauran mutane tun ba a nema taimako daga gare su ba.

da natsuwa

"cikin natsuwa, cikin kwanciyar rai, da kuma sassauci." Bulus ya gargaɗi masu shiga shirgin wasu su bar shiga cikin al'amuran wasu.