ha_tn/2th/03/06.md

1.3 KiB

cikin sunan Ubangijinmu Yesu Almasihu

"Suna" a nan na nufin Yesu Almasihu. AT: "kamar Ubangijinmu Yesu Almasihu kansa ne ke magana" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Ubangijinmu

A nan "mu" na nufin dukan masubi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-inclusive)

yi koyi da mu

"yi kamar yadda ni da abokan aiki na ke yi"

Ba mu yi zama a cikin ku kamar waɗanda ba su da tarbiya ba

Bulus ya yi amfani da korau biyu don ya nanata mai yaƙinin na. AT: "mun yi rayuwa cikin ku kamar waɗanda sun sami tarbiya sosai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)

mun yi aiki dare da rana

"mun yi aiki cikin dare da rana." A nan "dare" da "rana" na nufin "kowane lokaci." AT" mun yi aiki kowane lokaci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)

cikin aiki mai wuya da ƙunci

Bulus ya nanata yadda yanayinsa mai wuya yake. Aiki mai wuya na nufin aikin da ke bukatan himma sosai. Ƙunci na nufin sun jimre zafi da wahala. AT: "cikin kowane yanayi mai wuya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

Mun yi haka ba don ba mu da iko ba. Maimakon haka, mun yi

Bulus ya yi amfani da korau biyu don ya nanata mai yaƙinin nan. AT: Haƙika mu na da ikon karban abinci daga gare ku, amma maimakon haka mun yi aiki don abincin mu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)