ha_tn/2th/03/01.md

1.0 KiB

Muhimmin Bayani:

Bulus ya roƙi masubi su yi addu'a domin sa da kuma abokansa.

Yanzu

Bulus ya yi amfani da wannan kalma "yanzu" don nuna alamar canji ciki kan maganarsa.

'yan'uwa

A nan "'yan'uwa" na nufin 'yan'uwa masubi, duk tare da maza da mata. AT: "'ɗan'uwa da 'yar'uwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-gendernotations)

saboda maganar Ubangiji tayi sauri ta sami ɗaukaka, kamar yadda take tare da ku

Bulus ya yi magana game da bazuwar maganar Allah sai ka ce ta na guduwa zuwa wurare dabam dabam. AT: "saboda jim kaɗan mutane da yawa za su ji saƙon mu game da Ubangijinmu Yesu su kuma daraja ta, kamar yadda ya faru da ku" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

domin mu kubuta

AT: "domin Allah ya cece mu" ko "domin Allah ya kubutar da mu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

gama ba kowa ke da bangaskiya ba

"gama yawancin mutane ba su gaskanta da Yesu ba"

wanda zai kafa ku

"wanda zai ba ku karfi"

daga mugun

"Shaiɗan"