ha_tn/2sa/24/24.md

630 B

Ba zan miƙa hadayar ƙonawa ga Yahweh ta kowanne abin da ban biya ba.

Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai kyau. AT: "Zan gabatar da ... wani abu da na biya"(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)

a madadin ƙasar

Anan kalmar "ƙasa" tana nufin mutanen Isra'ila. AT: "a madadin mutanen Isra'ila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

a kuma sa annobar ta tsaya a ko'ina cikin Isra'ila

Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: "Allah ya tsare annobar da ta kasance a kan Isra'ila" ko "Allah ya kawar da annobar daga Isra'ila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)