ha_tn/2sa/24/13.md

265 B

Ina cikin babbar damuwa

"Ina cikin mummunan matsala"

Bari mu faɗa cikin hannun Yahweh da mu faɗa cikin hannun mutum

Anan "hannaye" suna nufin iko ko sarrafawa. AT: "Bari Yahweh ba mutane su hukunta mu ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)