ha_tn/2sa/24/11.md

473 B

sai maganar Yahweh ta zo wurin annabi Gad

Karin magana "kalmar Yahweh ta zo ga" ana amfani da ita don gabatar da saƙo na musamman daga Allah. Duba yadda kuka fassara wannan karin magana a cikin 2 Sama'ila 7: 4. AT: "Yahweh ya ba da sako ga annabi Gad, mai ganin Dauda. Ya ce," ko "Yahweh ya yi wannan saƙon ga annabi Gad, mai ganin Dauda:" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Mai Ganin Dauda

Wannan yana nufin Gad babban annabin ne a cikin masarautar.