ha_tn/2sa/24/10.md

298 B

sai zuciyar Dauda ta soke shi

Anan, “zuciya” ta motsin zuciyar Dauda da lamirinsa. AT: "Dauda ya ji da laifi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Yanzu, Yahweh, ka ɗauke laifin bawanka

Dauda ya kira kansa "bawanka." Wannan hanyar ladabi ce don magana da wanda ke da iko.