ha_tn/2sa/24/08.md

429 B

Ya yin da suka je

"Yowab da shugabannin sojoji sun tafi"

watan tara da kwana ashirin

"Watanni 9 da kwana 20" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

Yowab ya bada rahoton jimillar yawan mayaƙa ga sarki.

Yowab kuwa ya faɗa wa sarki yawan mutanen da suka isa yaƙi.

masu zarar takobi

Wannan sunan yana nufin mutanen da suke a shirye don yin yaƙi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)