384 B
384 B
Suka haye
"Yowab da shugabannin sojoji suka haye"
Arowa
Wannan birni ne a gefen arewacin Kogin Arnon. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Yazer
Wannan garin ne a cikin Gad. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Tahtim Hodshi
Wannan na iya nufin garin Kadesh a cikin ƙasar Hittiyawa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)