ha_tn/2sa/24/03.md

496 B

ya riɓanɓanya mutane sau ɗari

Wannan yana nufin "samar da karin mutane 100 ga kowane mutum guda daya da yake yanzu." (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

Duk da haka maganar sarki ta zama ita ce ta ƙarshe akan ta Yowab

Yowab da sauran shugabannin sojojin sarki Dawuda ba su iya shawo kan Dawuda ya ƙidaya ba.

maganar sarki

Wannan jimlar tana wakiltar umarnin sarki ne a gare su. AT: "abin da sarki ya umarta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)