ha_tn/2sa/24/01.md

915 B
Raw Permalink Blame History

Fushin Yahweh ya sake ƙuna akan Isra'ila

Kalmar "ƙonewa" na nufin kunna wuta. Anan an kwatanta fushin Yahweh da na wuta. AT: "fushin Yahweh ya fara zafi kamar wuta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

iza Dauda akansu

"ya sa Dawuda ya yi tsayayya da su"

Jeka ka ƙidaya Isra'ila da Yahuda

A cikin dokar Musa, Allah ya hana sarakunan Israila yin ƙidayar mazaje masu yaƙi. Cikakkiyar ma'anar wannan bayanin za a iya bayyana a sarari. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

daga Dan zuwa Biyasheba

Wannan jimlar tana amfani da sunaye biyu masu suna Dan, a can arewa mai nisa, da kuma Biyasheba, a kudu mai nisa, don wakiltar ƙasar baki ɗaya. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)

san jimillar dukkan mutane da suka cancanta domin yaƙi

Wannan yana nufin ƙidaya duk mazan banda waɗancan maza da suka yi ƙuruciya, suka tsufa, ko kuma ba sa iya yaƙi.