340 B
340 B
ya yi waɗannan ayyukan kasada
"aikata waɗannan ayyuka masu girma"
an lissafa sunansa cikin sunayen jarumawannan uku
Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "mutane suna yabon sa kamar yadda suka yaba wa jaruman uku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
bisa matsaransa
ƙungiyar sojoji masu lura da Dauda