ha_tn/2sa/23/13.md

331 B

kogon Adullam

"kogo kusa da garin Adullam." Adullam yana kusa da Betlehem. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Kwarin Refayim

Wannan sunan wani wuri ne. Duba yadda zaka fassara wannan a cikin 2 Sama'ila 5:18.

Filistiyawa kuma suka kafu a Betlehem

"Wasu sojojin Filistiyawa suna iko da ƙauyen Betlehem"