ha_tn/2sa/23/11.md

338 B

Muhimmin Bayani:

Wannan ya ci gaba da jerin manyan sojojin Dauda. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

filin lentil

"filin da wani ya shuka lentil"

lentil

iri iri, wanda aka ci kamar wake (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)

sojojin kuwa suka gudu daga gabansu

"sojojin Isra'ila sun gudu"