ha_tn/2sa/23/09.md

457 B

Muhimmin Bayani:

Wannan ya ci gaba da jerin manyan sojojin Dauda. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Sojojin suka koma bayan Eliyaza

Wannan yana nufin cewa sojojin sun dawo bayan Eliyaza ya dawo daga yaƙi. AT: "Sojojin Isra'ila sun koma fagen fama bayan Eliyaza ya riga ya ci nasara a yaƙi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

domin kawai su tuɓe jikuna

"kawai su dauki abin da suke so daga gawarwakin makiya"