ha_tn/2sa/23/08.md

421 B

Yeshba'al

Wannan sunan mutum ne. Sauran fassarorin suna karanta Yosheb Basshebet, Yashobeyam, Ishba'al, ko Ishboshet saboda yawancin kofe na da irin waɗannan bambancin. Masu fassara na iya zaɓar faɗin wannan a cikin rubutun ƙafa zuwa fassarar su (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Hakmoniya

Wannan sunan kungiyar mutane. AT: "ɗan Hakmon" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)