ha_tn/2sa/23/06.md

641 B

Muhimmin Bayani:

Wannan ya kammala kalmomin Dauda na ƙarshe.

marasa amfani za su zama kamar ƙayayuwa da za a zubar

Anan ana kwatanta mugaye da ƙayoyi marasa amfani. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Amma mugu ya kasance ba shi da daraja kuma yana da haɗari kamar ƙaya muke jefawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

gama ba za su tattaru da hannu ɗaya ba

"saboda babu wanda zai iya ɗaukarsu da hannunsa ba tare da ƙayayyar ta cutar da shi ba"

Dole a ƙone su sarai a wurin da suka kwanta

"Inda aka samo ƙaya, a can ne dole ne a ƙone su." Wannan yana nufin Allah zai halakar da mugaye.