ha_tn/2sa/23/05.md

797 B

Hakika ba haka iyalina suke a gaban Allah ba?

Anan Dauda yana cewa ya yarda da Allah. Ana iya fassara wannan tambayar a matsayin sanarwa. AT: "Iyalina hakika haka suke a gaban Allah!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ko bai yi madawwamin alƙawari da ni, shimfiɗaɗɗe bisa ga ... hanya ba?

Dauda ya yarda cewa Allah ya yi alkawari da shi. Ana iya fassara wannan tambayar a matsayin sanarwa. AT: "Lallai ya yi ... hanya. "(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ko bai ƙara cetona ba kuma ... muradina ba?

Dauda yayi imanin cewa Allah zai taimake shi koyaushe kuma zai sa shi ya ci gaba. Ana iya fassara wannan tambayar a matsayin sanarwa. AT: "Yana ƙarfafata kuma yana ba ni duk abin da nake so." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)