677 B
677 B
Yanzu
Wannan shine farkon sabon sashin littafin.
waɗannan su ne ƙarshen zantattukan Dauda
Wannan yana nufin abin da Dauda zai ce a cikin 2 Sama'ila 23: 2-7.
mutumin da aka girmama ƙwarai, shi wanda ya ke shafaffe daga Allahn Yakubu
Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "mutumin da Allah na Yakubu ya girmama sosai kuma ya shafe shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
mawaƙi mai daɗi na Isra'ila
Wannan shine mutumin da yake rubuta zabura ko waƙoƙi.
maganarsa kuma tana kan harshena
Anan "a kan harshena" na managa don Dauda yana magana. AT: "ya ba ni saƙo in yi magana" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)