293 B
293 B
Muhimmin Bayani:
Dauda ya kammala waƙarsa ga Yahweh.
ga sunanka
Anan magana "suna" yana nufin sunan Yahweh. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
yana nuna alƙawarin biyayya ga shafaffe na sa
Anan Dauda na iya nufin alkawuran da Yahweh ya yi a cikin 2 Sama'ila 7: 8.