573 B
573 B
Muhimmin Bayani:
Dauda ya ci gaba da waƙarsa ga Yahweh.
garkuwar cetonka
Dauda ya gwada ikon Yahweh don ceton shi da garkuwar da ke kare soja daga maƙiyinsa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
tagomashinka
Allah ya amsa addu'ar Dauda ya bashi albarka da nasara a kan makiyansa.
Ka sanya wuri mai faɗi ƙarƙashin sawayena
Yahweh ya sa Dauda a cikin amintattu inda maƙiyansa ba za su iya kama shi ba. Anan yana nufin kansa da “ƙafafunsa” don ƙarfafa ikonsa na tsayawa tabbatacce. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)