ha_tn/2sa/22/32.md

506 B

Muhimmin Bayani:

Dauda ya ci gaba da waƙarsa ga Yahweh.

Gama wane ne Allah sai Yahweh, kuma wane ne dutse kuma sai Allahnmu?

Dauda ya yi amfani da wannan tambayar don ya nanata cewa babu wani Allah sai Yahweh. Waɗannan ana iya fassara su azaman maganganu. AT: "Yahweh shi kaɗai ne Allah. Allahnmu shi kaɗai ne dutse." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

bida mutum marar laifi cikin hanyarsa

Yahweh yakan kiyaye amintacce, ya kuma kawar da duk wani abin da zai cutar da shi.