ha_tn/2sa/22/22.md

334 B

Muhimmin Bayani:

Dauda ya ci gaba da waƙarsa ga Yahweh.

Gama na kiyaye hanyoyin Yahweh

Anan "hanyoyin Yahweh" yana nufin yadda Yahweh yake son mutanensa suyi aiki. Wannan yana nufin Dauda ya aikata abin da Yahweh ya umarta.

suna gabana

Wannan yana nufin Dauda yana karantawa koyaushe yana tunani game da ƙa'idodin Allah.