ha_tn/2sa/22/16.md

838 B

Muhimmin Bayani:

Waƙar Dauda ga Yahweh ta ci gaba. Yana amfani da kwatankwacinsa don ƙarfafa abin da yake faɗa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Sa'an nan hanyoyin ruwa suka bayyana

Lokacin da Yahweh ya yi ihu a cikin yaƙin da ya yi wa magabtan Dauda, ana kwatanta shi da ikonsa don haifar da rikici a cikin zurfin zurfin teku da ƙasa. Wannan yana nuna girman ikonsa da fushinsa mai zafi. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]])

duniya suka tonu a kukan tsautawar Yahweh, da jin hucin numfashi daga hancinsa

Dauda ya kwatanta fushin Yahweh da motsin ƙasa mai hargitsi. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Tsawatarwar Yahweh, numfashin hancinsa, ya bayyana tushen duniya "(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)