ha_tn/2sa/22/13.md

336 B

Daga sheƙin hasken gabansa gawayin wuta suka faɗo

Zai yiwu ma'anonin su 1) "Daga haskensa ya aiko da garwashin wuta" ko 2) "Daga haskensa ya aiko walƙiya"

Maɗaukaki ya tada muryarsa, Ya harba kibawunsa

Dauda ya bayyana Yahweh yana yin waɗannan ayyukan mutum zai yi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)