ha_tn/2sa/22/10.md

660 B

Ya buɗe sammai ... duhu baƙiƙƙirin yana ƙarƙashin sawayensa

Dauda ya bayyana hanyar Yahweh na ceton Dauda daga abokan gabansa kamar hadari mai hadari da ke tattare da wuri. Wannan yana nanata ikon Allah da fushinsa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

A bisa fukafukan iska aka ganshi

Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: "Ya bayyana a fukafukan iska" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

a kuma maida duhu rumfa kewaye da shi

Anan duhun da Yahweh ya halitta ana kwatanta shi da rumfar wacce ta ɓoye shi gaba ɗaya. AT: "Ya ɓoye kansa a cikin duhu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)