ha_tn/2sa/22/08.md

878 B

Muhimmin Bayani:

Waƙar Dauda ga Yahweh ta ci gaba. Yana amfani da kwatankwacinsa don ƙarfafa abin da yake faɗa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Sa'an nan ƙasa ta girgiza ta yi makyarkyata

Wannan ita ce amsawar Yahweh ga kiran Dauda na neman taimako daga maƙiyansa. Dauda ya yi amfani da hotunan duniya suna girgiza don jaddada tsananin fushin Yahweh. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

suka girgiza aka motsa su, saboda Allah ya yi fushi

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "saboda fushin Allah ya girgiza su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Ta kunna gawayi ta wurinsa

Anan an kwatanta fushin Yahweh da wuta, wanda ke sa garwashin wuta da ƙuna. AT: "Harshen bakinsa ya sanya garwashin wuta" ko "Ya kuma aika garwashin wuta daga bakinsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)