ha_tn/2sa/22/07.md

432 B

A cikin ƙuncina

"A cikin babbar matsalata"

daga cikin haikalinsa ya ji muryata

Dauda yana magana ne game da haikalin sama inda Yahweh yake zaune. Har yanzu ba a gina haikalin duniya ba.

kira na na neman taimako ya kai cikin kunnuwansa

Anan baƙon ma'anar "kunnuwansa" na nufin Yahweh da kuma jin kiran da Dauda ya yi don taimako. AT: "ya ji addu'ata don neman taimako" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)