ha_tn/2sa/19/40.md

725 B
Raw Permalink Blame History

ya haye zuwa Gilgal

Suka haye Kogin Yodan. AT: "ya haye kogin zuwa Gilgal" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Dukkan jama'ar Yahuda kuma suka ƙetarar da sarki, da rabin jama'ar Isra'ila kuma

"Dukkan sojojin Yahuda da rabin sojojin Isra'ila sun kawo sarki a kan"

Donme 'yan'uwanmu, mutanen Yahuda ... da dukkan mazajen Dauda tare da shi?

Mutanen Israila sun yi amfani da wannan tambayar don su nuna cewa suna jin mutanen Yahuda sun ci amanarsu. Ana iya rubuta wannan tambayar azaman sanarwa. AT: "Bai dace ba cewa 'yan'uwanmu, mutanen Yahuda, waɗanda ba su goyi bayan ku sarki ba, sun sami damar dawo da ku da danginku ƙetaren Kogin Yodan." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)