ha_tn/2sa/19/37.md

610 B

Muhimmin Bayani:

Barzillai ya nemi a bar Kimham ya maye gurbinsa maimakon Dauda.

Kimham

Wannan sunan mutum ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

a kabarin mahaifina da mahaifiyata

Wannan ba yana nuna cewa yana son ya mutu kusa da kabarinsu ba ne, a'a, yana so ya mutu a garin da aka binne su. Ana iya bayyana wannan a sarari. AT: "inda kabarin mahaifina da mahaifiyata suke" ko "inda aka binne mahaifina da mahaifiyata" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Bari ya haye

Wannan yana nufin ƙetare Kogin Yodan. AT: "Ku bar shi ya haye Yodan" (Duba: fgis_ellipsis)