ha_tn/2sa/19/29.md

333 B

Donme ka ƙara wani abu kuma?

Dauda yayi amfani da wannan tambayar ta zance don gaya masa cewa baya buƙatar ci gaba da magana game da rikicinsa da Ziba. Ana iya rubuta wannan azaman bayani. AT: "Ba kwa buƙatar yin bayanin wannan gaba." ko "Tabbas ba kwa buƙatar cewa komai." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)