ha_tn/2sa/19/24.md

490 B

Bai kuwa gyara ƙafafunsa ba

"Bai kula da ƙafafunsa ba." Ƙafafun Mefiboshet sun kasance marasa ƙarfi. Wannan jumlar tana nufin cewa bai kula da ƙafafunsa da kyau ba.

Donme ba ka tafi tare da ni ba, Mefiboshet?

Dauda yana tambayar Mefiboshet me ya sa bai tafi tare da Dawuda ba yayin da Dauda da dukkan mutanen da suka biyo shi suka bar Yerusalem. AT: "Me ya sa ba ku tafi tare da ni ba lokacin da na bar Yerusalem, Mefiboshet?" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)