ha_tn/2sa/19/16.md

374 B

Akwai mutanen Benyamin dubu goma ... a 'ya'yansa goma sha biyar ... barorinsa ashirin tare da shi

"1,000 maza ...15 'ya'ya maza ... 20 bayin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

a gaban sarki

Wannan yana nufin cewa sarki yana nan kuma yana sane da abin da ke faruwa. AT: "a wurin da sarki yake" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)