ha_tn/2sa/19/09.md

836 B

daga hannun abokan gabanmu

Anan “hannu” na nufin sarrafawa. AT: "daga ƙarƙashin ikon maƙiyanmu" ko "daga ikon abokan gabanmu" (Duba: fgis_synecdoche)

aga hannun Filistiyawa

Anan “hannu” na nufin sarrafawa. AT: "daga ƙarƙashin ikon Filistiyawa" ko "daga ikon Filistiyawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

a gudu daga ƙasar saboda Absalom

Wannan yana nufin cewa ya bar ƙasar yana tsere wa Absalom. Ana iya bayyana wannan a sarari. AT: "daga ƙasar da ke tsere daga Absalom" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

donme bama cewa komai game da dawo da sarki?

Wannan yana nufin suyi la'akari da dawo da Dauda yanzu tunda Absalom ya mutu. Ana iya rubuta tambayar azaman sanarwa. AT: "ya kamata mu kasance game da dawo da sarki." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)