ha_tn/2sa/19/05.md

660 B

Yau ka kunyatar da fuskokin dukkan sojoji

Anan ana kiran sojojin ta fuskokinsu don jaddada yadda zasu ɓoye fuskokinsu saboda kunya. AT: "Kun sa duk sojojinku sun ɓoye fuskokinsu cikin kunya yau" ko "Kun sa duk sojojin ku don jin kunya a yau" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

ba komai bane a gare ka

Wannan jimlar ƙari ce, amma tana nuna ƙimar darajar da Dauda ya nuna wa sojojin. AT: "sunada ƙima a wurin ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

da Absalom ya rayu, dukkan mu kuma da mun mutu, wannan da ya faranta maka rai

Mai magana yana ba da halin kwatanci. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hypo)