ha_tn/2sa/19/03.md

566 B

kamar mutane masu jin kunya su kan sace jiki sa'ad da suka gudu daga yaƙi

Marubucin ya kwatanta hanyar da sojoji suka sata cikin gari da yadda sojoji suke yin ɓoye lokacin da suke guduwa daga yaƙi. Wannan yana nanata cewa an sa su sun ji kunya. AT: "kamar yadda mutanen da suka gudu daga yaƙi za su ɓuya saboda kunya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

Sarki ya rufe fuskarsa

Wannan hanya ce ta nuna baƙin ciki da baƙin ciki. AT: "Sarki ya nuna alhinin sa ta hanyar rufe fuskarsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)